Manzon Allah yayi rangwame ga Matafiyi kwana Uku da dararensu, Mazaunin gida kuma Kwana xaya da dare

Manzon Allah yayi rangwame ga Matafiyi kwana Uku da dararensu, Mazaunin gida kuma Kwana xaya da dare

Daga Abu Bakarata Nufai'i Bin Al-harith Al-thaqafi -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW cewa Manzon Allah yayi rangwame ga Matafiyi kwana Uku da dararensu, Mazaunin gida kuma Kwana xaya da dare

[Hasan ne] [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Dar Al-Kutni Ya Rawaito shi]

التصنيفات

Shafa a kan Huffi da waninsa