Lallai cewa Bilal yayi kiran Sallah kafin Al-fijir, sai Manzon Allah SAW ya Umarce shi da ya Maimaita yayi kira da cewa: Ku saurara Bawan yayi Bacci ne, Ku saurara Bawan yayi Bacci ne,

Lallai cewa Bilal yayi kiran Sallah kafin Al-fijir, sai Manzon Allah SAW ya Umarce shi da ya Maimaita yayi kira da cewa: Ku saurara Bawan yayi Bacci ne, Ku saurara Bawan yayi Bacci ne,

Daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- Lallai cewa Bilal yayi kiran Sallah kafin Al-fijir, sai Manzon Allah SAW ya Umarce shi da ya Maimaita yayi kira da cewa: Ku saurara Bawan yayi Bacci ne, Ku saurara Bawan yayi Bacci ne,

[Ingantacce ne] [Abu Daud Ya Rawaito shi]

الشرح

Wannan Hadisin yana bayanin cewa idan ladani yayi kuskure a lokacin kiran Salla to dole ne ya sanar da Mutane da kuskurensa, saboda Manzon Allah SAW ya Umarci Bilal lokacin da yayi kuskure kan ya yi shela ga Mutane cewa Ku saurara Bawan yayi Bacci ne,

التصنيفات

Kiran Sallah da Iqama