Mun yaqi tare da Manzon Allah SAW a Hunain yayin da muka fuskanci abokan gaba sai na nayi gaba sai suka hau Thaniyya, sai wani Mutum ya fuskance ni daga cikin abokan gaba, sai na harbe shi da kibiya sai ya vace mun bansan mai ya faru ba

Mun yaqi tare da Manzon Allah SAW a Hunain yayin da muka fuskanci abokan gaba sai na nayi gaba sai suka hau Thaniyya, sai wani Mutum ya fuskance ni daga cikin abokan gaba, sai na harbe shi da kibiya sai ya vace mun bansan mai ya faru ba

Daga Salamah Bn Al-akwa'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: Mun yaqi tare da Manzon Allah SAW a Hunain yayin da muka fuskanci abokan gaba sai na nayi gaba sai suka hau Thaniyya, sai wani Mutum ya fuskance ni daga cikin abokan gaba, sai na harbe shi da kibiya sai ya vace mun bansan mai ya faru ba,sai na tubi Mutane sai na gansu sun hau wani thaniyat sai suka haxu da Sahabban Manzon Allah SAW sai Sahabbai suka juya da baya sai na juyo nima na karaya, kuma ina sanye da Mafai biyu xaya na xaura xayan kuma na lulluva, sai na cire xayan na haxe su waje xaya baki xaya, na wuce Manzon Allah SAW an cinye shi da yaqi kuma yana kan Alfadararsa wacce Al-shahbaa, Sai Manzon Allah SAW ya ce: "Haqiqa Ibn Al-akwa'a tsoro" to yayin da suka lulluve Manzon Allah SAW sai ya sauka daga kan Al-fadarin, sannan ya danqi Qasa sannan ya fuskance su da ita wajen Fuskokinsu sai ya ce: "Fuskoki sunyi Muni" babu wani daga cikin su face Qasa ta cika Idanusa da wannan Qasar, sai suka juya aguje, sai Allah ya ruguzasu, sai Manzon Allah SAW ya raba ganimarsu a tsakanin Musulmai

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

الشرح

Salama Bin Al-akwa'a yana bada Labarin cewa shi yaqi tare da Manzon Allah SAW a Hunain yayin da muka fuskanci abokan gaba sai na nayi gaba sai suka hau Thaniyya, sai wani Mutum ya fuskance ni daga cikin abokan gaba, sai na harbe shi da kibiya sai ya vace mun bansan mai ya faru ba,sai na tubi Mutane sai na gansu sun hau wani thaniyat sai suka haxu da Sahabban Manzon Allah SAW sai Sahabbai suka juya da baya sai na juyo nima na karaya, kuma ina sanye da Mafai biyu xaya na xaura xayan kuma na lulluva, sai na cire xayan na haxe su waje xaya baki xaya, na wuce Manzon Allah SAW an cinye shi da yaqi kuma yana kan Alfadararsa wacce Al-shahbaa, Sai Manzon Allah SAW ya ce: "Haqiqa Ibn Al-akwa'a tsoro" to yayin da suka lulluve Manzon Allah SAW sai ya sauka daga kan Al-fadarin, sannan ya danqi Qasa sannan ya fuskance su da ita wajen Fuskokinsu sai ya ce: "Fuskoki sunyi Muni" babu wani daga cikin su face Qasa ta cika Idanusa da wannan Qasar, sai suka juya aguje, sai Allah ya ruguzasu, sai Manzon Allah SAW ya raba ganimarsu a tsakanin Musulmai

التصنيفات

Yaƙe-yaƙensa da Kuma Yaqunan da bai halarta ba SAW