إعدادات العرض
An karvi ran Manzon Allah SAW kansa yana tsakanin Wuyana da Qirjina, yayin da ransa ya futa, ban tava jin wani qanshi kamar wannan
An karvi ran Manzon Allah SAW kansa yana tsakanin Wuyana da Qirjina, yayin da ransa ya futa, ban tava jin wani qanshi kamar wannan
Daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: "An karvi ran Manzon Allah SAW kansa yana tsakanin Wuyana da Qirjina, yayin da ransa ya futa, ban tava jin wani qanshi kamar wannan"
[Ingantacce ne] [Ahmad ne ya rawaito shi]
الترجمة
العربية Bosanski English فارسی Français Русский 中文 हिन्दी Bahasa Indonesia اردو Español Kurdî Portuguêsالشرح
Nana Aisha Matar Manzon Allah SAW tana bada labarin cewa Manzon Allah SAW ya yi wafati kansa yana tsakanin Wuyanta da Qirjinya, yayin da ransa ya futa, ban tava jin wani qanshi kamar wannanالتصنيفات
Wafatinsa SAW