Manzon Allah SAW ya shogo mana sai ya yi baccin Rana a wajrnmu sai yayi Gumi sai Mahaifiyata ta zo da kwalba, sai ta fara zuba gumin a cikinta

Manzon Allah SAW ya shogo mana sai ya yi baccin Rana a wajrnmu sai yayi Gumi sai Mahaifiyata ta zo da kwalba, sai ta fara zuba gumin a cikinta

Daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya shogo mana sai ya yi baccin Rana a wajrnmu sai yayi Gumi sai Mahaifiyata ta zo da kwalba, sai ta fara zuba gumin a cikinta, sai Manzon Allah SAW ya farka, sai ya ce: "Ya ke Babar Sulaim Mai kike yi haka?" sai ta ce: Wannan guminka ne da zamu sanya shi a Turarenmu, kuma yafi kowane turare

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

الشرح

Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya na bada labari cewa Manzon Allah SAW ya shigo mana Gidanmu sai ya yi baccin Rana a wajrnmu sai yayi Gumi sai Mahaifiyar Anas ta zo da kwalba, sai ta fara zuba gumin a cikinta, sai Manzon Allah SAW ya farka, sai ya ce: "Ya ke Babar Sulaim Mai kike yi haka?" sai ta ce: Wannan guminka ne da zamu sanya shi a Turarenmu, kuma yafi kowane turare

التصنيفات

Abubuwan da Annabi ya kevanta da su