Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa

Faxin Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su- Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa

Daga Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su - Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa

[Ingantacce ne] [Ahmad ne ya rawaito shi]

الشرح

Yusuf yana bada labari a cikin wannan Hadisin cewa Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su cewa Manzon Allah SAW ya sanya masa Yusuf kuma ya zaunar da shikan cinyarsa, kuma wannan yana daga cikin kyawawan Halayen Manzon Allah SAW da kuma Tawalu'unsa da jin qansa ga Yara.

التصنيفات

Raxawa Yaro suna da kuma yi Masa Al-kunya, Qanqan da kansa SAW