Mai karamci Xan mai karamci Xan Mai karamci Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin Allah a gare su

Mai karamci Xan mai karamci Xan Mai karamci Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin Allah a gare su

An karvo daga Ibn Umar -Allah ya yarda da su- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Mai karamci Xan mai karamci Xan Mai karamci Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin Allah a gare su-"

[Ingantacce ne] [Buhari ne ya rawaito shi]

الشرح

Karamci shi ne tattare Kyawawan Xabiu tare da Matsayin Annabta, da kuma kasancewarsa Xa ga Annabawa Uku a Jere, kuma qarin kan haka ga Darajar ilimin sani fassarar Mafarki, ga Mulki da kwarewa cikinsa, da kuma iya gudanar da rayuwar Mutane cikin qauna da kuma kyakkyawar Sura: shi ne Annabin Alllah Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin Allah a gare su

التصنيفات

Annabwa da Manzanni da suka gabata -Amincin Allah a gare su