Faxima wata tsokace daga gare ni, duk wanda ya vata mata to ya vata mun

Faxima wata tsokace daga gare ni, duk wanda ya vata mata to ya vata mun

Daga Al-Miswar bn makhrama- Allah ya yarda da su- Zuwa ga Annabi: "Faxima wata tsokace daga gare ni, duk wanda ya vata mata to ya vata mun"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Mnzon Allah SAW yana bada Labari cewa Lallai Faxima wata tsokace daga gare ni, duk wanda ya vata mata to ya vata masa SAW

التصنيفات

Haqqoqin Ahlulbaiti, Falalar Ahlulbaiti -Allah ya yarda da su-