Zubairu Xan Gwaggo na ne, kuma Mataimakina daga Al-ummata

Zubairu Xan Gwaggo na ne, kuma Mataimakina daga Al-ummata

An karvo daga Jabir Bn Abdullahi -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Zubairu Xan Gwaggo na ne, kuma Mataimakina daga Al-ummata"

[Ingantacce ne] [Ahmad ne ya rawaito shi]

الشرح

Manzon Allah yana bada Labarin cewa Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da shi- shi dan gwaggon sa ne Safiyya bint Abdulmuxallib -allah ya yarda da ita, kuma shi Mataimakinsa ne a cikin Al-ummarsa

التصنيفات

Falalar Sahabbai -Allah yayarda da su-