B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi dacewarsu

B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi dacewarsu

An rawaito daga Nana Aisha ta ce:"B'a tava bawa Ammar zavin abubuwa biyu sai ya zavi mafi dacewarsu"

[Ingantacce ne] [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

الشرح

Cikin Wannan Hadisin akwai bayanin Falalar Sahabi Maigirma Wato Ammar Bn Yasir -Allah ya yarda da su- Kuma cewa shi ba'a tava bashi wani zavi a tsakanin wasu Al-amura biyu ba sai ya zavi wanda yafi dacewa kuma Mafi daidai kuma mafi kusa da Gaskiya

التصنيفات

Falalar Sahabbai -Amincin Allah a gare su-