Ya'yan Al-as Muminai ne Amr da Hisham

Ya'yan Al-as Muminai ne Amr da Hisham

Ankarvo daga Abu huraira ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "'Ya'yan Al-as Muminai ne Amr da Hisham"

[Ingantacce ne] [Ahmad ne ya rawaito shi]

الشرح

Manzon Allah SAW a cikin wannan Hadisin yana shaidat Amr Bn Al-ass da Xan Uwansa Hisham Bn Ass da Imani, To Allah ya qara yadda a gare su, kuma cikinsa ya qunshi raddi ga wanda yake sukar Sahabbai -Allah ya yarda da su

التصنيفات

Falalar Sahabbai -Amincin Allah a gare su-