Manzon SAW ya aika Rundunar Yaqi zuwa Najd sai Ibn Umar ya futo a cikinta

Manzon SAW ya aika Rundunar Yaqi zuwa Najd sai Ibn Umar ya futo a cikinta

Daga Adullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- ya ce: "Manzon SAW ya aika Rundunar Yaqi zuwa Najd sai na futo a cikinta, sai muka samo Raquma da da Dabbobi, sai rabon mu ya zamanto Rakuma goma sha biyu, sai Manzon Allah SAW ya qara mana Raqumi xaixai"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Abdullaho Bn Umar- Allah ya yarda da su- yana bada labarin cewa Manzon SAW ya aika Rundunar Yaqi zuwa Najd sai na futo a cikinta, sai muka samo Raquma da da Dabbobi, sai rabon mu ya zamanto Rakuma goma sha biyu, sai Manzon Allah SAW ya qara mana Raqumi xaixa

التصنيفات

Yaƙe-yaƙensa da Kuma Yaqunan da bai halarta ba SAW