Munyi yaki tare da Manzon Allah Yakuna guda bakwai, muna ta cin Fara

Munyi yaki tare da Manzon Allah Yakuna guda bakwai, muna ta cin Fara

Daga Abdullahi Dan Abi wakkas ya ce: "Munyi yaki tare da Manzon Allah Yakuna guda bakwai, muna ta cin Fara"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Cewa A;llah shi ne wanda ya Azurta Sahabbai da Yakuna bakwai kuma kare su da fara sabida rashin abinci a gurinsu, kamar yadda ya kare su da Babban kifin Anbar wanda ya futo daga kogi suka ci daga shi a wani yakin.

التصنيفات

Jihadi, Abunda ya halatta da wanda ya haramta cikin Dabbobi da tsuntsaye