Lallai ku zaku gamu da Matsuwar Wariya a bayana to kuyi haquri har ku gamu dani a Tafkin Al-kausara

Lallai ku zaku gamu da Matsuwar Wariya a bayana to kuyi haquri har ku gamu dani a Tafkin Al-kausara

Daga Usaid Bn Khudair da Anas Allah ya yarda da su cewa wani Mutum daga cikin Mutanen Madina ya ce: ya Manzon Allah ba ka Xorani a Mulki ba kamar yadda ka yiwa wane> sai ya ce: "Lallai ku zaku gamu da Matsuwar Wariya a bayana to kuyi haquri har ku gamu dani a Tafkin Al-kausara"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

التصنيفات

Falalar Sahabbai -Allah yayarda da su-