Cewa Annabi -Allah ya yarda da shi- yayi wa Yan khaibar Mu'amala da rabin abunda yake futowa daga garin na Dabino ko Shuka

Cewa Annabi -Allah ya yarda da shi- yayi wa Yan khaibar Mu'amala da rabin abunda yake futowa daga garin na Dabino ko Shuka

Daga Abdullahi Dan Umar -Allah ya yarda da shi- CCewa Annabi-Allah ya yarda da shi-yayi wa Yan khaibar Mu'amala da rabin abunda yake futowa daga garin na Dabino ko Shuk

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Garin Khaibar wani gari ne da wasu daga Yahuwa suka zauna, yayin da Annabi ya cinye garin da yaki a shekara ta bakwai bayan Hijira, kuma ya raba filayenta da kuma gonakinta a tsakanin Mayaka, kuma sun kasance sun shagala ga barin Noma da shuka da Jahadi a Tafarkin Allah, kuma Yahudawan Khaibar sun fi su iya Sana'ar Noma, sabida tsawan Damuwarsu da kuma kwarewarsu a cikinsa, don haka Annabi ya tabbatarwa Ma'abotan garin da su ci gaba da noma kasar da kuma ban ruwan shukar, kuma suna da rabin duk amfanin da aka samu ladan aikinsu, kuma Musulmi su dau rabin, sabida sune Masu Asalin Wurin.

التصنيفات

Ban Ruwa da kuma Shuka