Cewa Annabi mai tsira da amincin Allah ya hana habiba a ranar Juma’a yayin da liman zai yi huduba

Cewa Annabi mai tsira da amincin Allah ya hana habiba a ranar Juma’a yayin da liman zai yi huduba

An rawaito daga Ali Bn Abu Dalib -Allah ya yarda da shi- "Cewa Annabi ya hana Auren Mutu'a a Ranar yakin Khaibara, da kuma cin Naman Jakin gida"

[Hasan ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Sallar Jumu'a