إعدادات العرض
1- Kada kuyi jayayya a cikin Qur'ani saboda Jayayya a cikinsa Kafirci ne
2- An tambayi Ibn Abbas da Muhammad Bn Al-hanafiyya: shin Annabi SAW ya bar wani abu? sai suka ce: babu abunda ya bari banda abunda yake tsakanin Bangwaye biyu
3- Abubuwa biyu nafi tsoro ga Al-umma ta Al-qur'ani da kuma Nono, Amma tsorona da nono saboda zasu riqa bin kauyuka kuma suna bin son ransu kuma suna barin Sallah, kuma Al-Qur'ani shi ne Munafukai su koyeshi sai su riqa jayayya da muminai da shi