Tasbihi na Maza ne, kuma Mata suyi Tafi

Tasbihi na Maza ne, kuma Mata suyi Tafi

Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi zuwa Manzon Allah "Tasbihi na Maza ne, kuma Mata suyi Tafi"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

التصنيفات

HUKUNCE-HUKUNCEN MATA, HUKUNCE-HUKUNCEN LIMAN DA MAMU