Lalai cewa yana sauka ga Manzon SAW a safiya mai tsananin Sanyi, sannan goshinsa ya riqa tsatsafar da gumi

Lalai cewa yana sauka ga Manzon SAW a safiya mai tsananin Sanyi, sannan goshinsa ya riqa tsatsafar da gumi

Daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita ta ce: "Lalai cewa yana sauka ga Manzon SAW a safiya mai tsananin Sanyi, sannan goshinsa ya riqa tsatsafar da gumi"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

الشرح

Uwar Muminai A’isha yardar Allah ta tabbata a gare ta ta fada a cikin wannan hadisin cewa wahayi ya sauka ne ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - a cikin sanyin safiya, sai gumi ya kwarara daga gaba. na kansa da yawa. Tsananin wahayi dashi.

التصنيفات

Saukar Al-qur’ani da kuma Tarashi