Lallai cewa wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, Shin Annabi Adam Annabi? ya ce: Ey, ya ce tsawon lokaci nawa ne tsakaninsa da Annabi Nuhu? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: lokaci nawa ne tsakanin annabi Nuhu da Ibrahim? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: ya manzon Allah , Nawa ne yawan Manzanni? ya ce: "Xari…

Lallai cewa wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, Shin Annabi Adam Annabi? ya ce: Ey, ya ce tsawon lokaci nawa ne tsakaninsa da Annabi Nuhu? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: lokaci nawa ne tsakanin annabi Nuhu da Ibrahim? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: ya manzon Allah , Nawa ne yawan Manzanni? ya ce: "Xari uku ne da sha biyar"

Daga Abu Umama Al-bahili -Allah ya yarda da shi- Lallai cewa wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, Shin Annabi Adam Annabi? ya ce: Ey, ya ce tsawon lokaci nawa ne tsakaninsa da Annabi Nuhu? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: lokaci nawa ne tsakanin annabi Nuhu da Ibrahim? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: ya manzon Allah, Nawa ne yawan Manzanni? ya c e: "Xari uku ne da sha biyar"

[Ingantacce ne] [Al-Hakim Ya Rawaito shi - Al-Tabrani Ya Rawaito shi]

التصنيفات

Annabwa da Manzanni da suka gabata -Amincin Allah a gare su