Lallai Allah ya Zavi Kinanata daga cikin 'ya'yan Isma'il, kuma ya zavi Quraishawa daga cikin Kinanata, kuma ya zavi bani Hashim daga cikin Quraishawa, kuma ya zavoni daga cikin Bani hashim, saboda haka mi me Shugaban "yan Adam kuma babu Al-fahari, kuma ni ne farkon wanda Qasa zata keto masa, kuma…

Lallai Allah ya Zavi Kinanata daga cikin 'ya'yan Isma'il, kuma ya zavi Quraishawa daga cikin Kinanata, kuma ya zavi bani Hashim daga cikin Quraishawa, kuma ya zavoni daga cikin Bani hashim, saboda haka mi me Shugaban "yan Adam kuma babu Al-fahari, kuma ni ne farkon wanda Qasa zata keto masa, kuma farkon Mai ceto kuma farkon wanda za'a ceta

Daga Wasila bn Al-asqa'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai Allah ya Zavi Kinanata daga cikin 'ya'yan Isma'il, kuma ya zavi Quraishawa daga cikin Kinanata, kuma ya zavi bani Hashim daga cikin Quraishawa, kuma ya zavoni daga cikin Bani hashim, saboda haka mi me Shugaban "yan Adam kuma babu Al-fahari, kuma ni ne farkon wanda Qasa zata keto masa, kuma farkon Mai ceto kuma farkon wanda za'a ceta"

[Ingantacce ne] [Ibnu Hibban ne ya Rawaito shi]

الشرح

Daga Wasila bn Al-asqa'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai Allah ya Zavi Kinanata daga cikin 'ya'yan Isma'il, kuma ya zavi Quraishawa daga cikin Kinanata, kuma ya zavi bani Hashim daga cikin Quraishawa, kuma ya zavoni daga cikin Bani hashim, saboda haka mi me Shugaban "yan Adam kuma babu Al-fahari, kuma ni ne farkon wanda Qasa zata keto masa, kuma farkon Mai ceto kuma farkon wanda za'a ceta"

التصنيفات

Annabinmu Muhammad SAW, Falalar Ahlulbaiti -Allah ya yarda da su-