A’isha ta kasance tana kyamar sanya hannunsa a gefensa, sai ta ce: Yahudawa suna aikatawa

A’isha ta kasance tana kyamar sanya hannunsa a gefensa, sai ta ce: Yahudawa suna aikatawa

A wajen A’isha - Allah Ya yarda da ita - cewa ta kasance tana kiyayya ta sanya hannunsa a kugu, sai ta ce: Yahudawa suna aikatawa.

[Ingantacce ne] [Buhari ne ya rawaito shi]

الشرح

Hadisi mai daraja ya nuna cewa A’isha - Allah ya yarda da ita - ta kasance tana kiyayya ga mai bautar ya sanya hannunsa a gefe yayin da yake salla, sai ta nuna dalili da dalili, wanda shi ne ayyukan yahudawa.

التصنيفات

Kusakuren Masu Sallah