Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - game da juyawa a cikin salla? Ya ce: Batarwa ne Shaidan yake sata daga Addu'ar Bawa

Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - game da juyawa a cikin salla? Ya ce: Batarwa ne Shaidan yake sata daga Addu'ar Bawa

Daga A’isha, yardar Allah ta tabbata a gare ta, wacce ta ce: Na tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - game da juyawa a cikin salla? Ya ce: "Batarwa ne Shaidan ya kwace daga addu'ar bawa."

[Ingantacce ne] [Buhari ne ya rawaito shi]

الشرح

A’isha ta tambayi Manzon Allah –SAW- game da hukuncin juyawa a cikin salla, shin hakan na cutar da Sallah? Ya ambata mata cewa wannan hankalin sata ne da Shaidan yake kwacewa daga addu'ar bawa cikin hanzari da kuma sassauci don tayar da ita da rage lada.

التصنيفات

Kusakuren Masu Sallah