Ya Babana lallai kai kayi Sallah bayan Manzon Allah SAW da kuma Abubakar da Umar da Usman da Ali a nan Kufa, wajen Shekara Biyar, shin sun kasance suna Al-qunuti a Asuba? sai ya ce: Ai Xana Wannan fararre ne

Daga Abu Malik Al-ashja'i Sa'ad Bin Xariq -Allah ya yarda da shi- ya ce: na ce Ya Babana lallai kai kayi Sallah bayan Manzon Allah SAW da kuma Abubakar da Umar da Usman da Ali a nan Kufa, wajen Shekara Biyar, shin sun kasance suna Al-qunuti a Asuba? sai ya ce: Ai Xana Wannan fararre ne

[Ingantacce ne] [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi]

الشرح

Wannan Hadisin yana bayanin cewa Al-qunuti a sallar Asuba idan bai kasance saboda wani abu bane da ya faru bane, to Bidi'a ne fararriya, Shiekh Ibn Taimiyya ya ce: ba'a yin Al-qunuti inda a Wuturi ba; ko kuma wata masifa ta sauka ga Musulmai, sai yayi al-qunuti kowane mai Sallah a baki xayan Sallaoli, sai dai a Sallar Aduba da kuma Magriba ita mafi qarfin abunda ya dace da wannan abunda ya ya faru, kuma duk wanda ya yayi duba a cikin Sunna, zai san cewa kai tsaye Manzon Allah SAW bai Al-qunuti ba na dindin a cikin wani abu na Salloli.

التصنيفات

Sifar Sallah