Manzon Allah SAW ya kasance idan ta zauna yana Addu'a, kuma yana sanya Hannunsa na dama akan cinyarsa ta dama kuma Hannunsa na Hagu kan cinyarsa ta Hagu, kuma yana nuni da Xanyatsansa na nuni, kuma yana sanya Babban Xanyatsansa a kan na tsakiya, kuma yana xora tafin Hannunsa na Hagu kan kan Guiwarsa

Daga Abdullahi Bn Zubair -Allah ya yarda da su- ya ce: "Manzon Allah SAW ya kasance idan ta zauna yana Addu'a, kuma yana sanya Hannunsa na dama akan cinyarsa ta dama kuma Hannunsa na Hagu kan cinyarsa ta Hagu, kuma yana nuni da Xanyatsansa na nuni, kuma yana sanya Babban Xanyatsansa a kan na tsakiya, kuma yana xora tafin Hannunsa na Hagu kan kan Guiwarsa"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Sifar Sallah