Lallai Manzon Allah SAW yayi tofi a Qafar Amr Bn Mu'az lokacin da Qafarsa ta cire kuma ya warke

Lallai Manzon Allah SAW yayi tofi a Qafar Amr Bn Mu'az lokacin da Qafarsa ta cire kuma ya warke

Daga Buraida -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Lallai Manzon Allah SAW yayi tofi a Qafar Amr Bn Mu'az lokacin da Qafarsa ta cire kuma ya warke"

[Ingantacce ne] [Ibnu Hibban ne ya Rawaito shi]

الشرح

Yayin da Qafar Amr Bn Mu'az -Allah ya yarda da shi- ta cire saarke i Annabi SAW yayi tofi a cikinta daga yawunsa mai tsarki, sai ya warke kuma ya samu sauqi da yardar Allah, kuma wannan yana daga cikin Mu'ajiza bayyananniya ta Manzon Allah SAW