Ya Manzon Allah, Lallai Xan yaruwata yana jin jiki, sai ya shafi kaina kuma yayi mun Addu'a da Albarka, sannan yayi Alwala, Sai na sha Ruwan Alwalar tasa, sannan na ta shi bayansa, sai naga Hatimin Annabta a tsakanin kafaxunsa, kamar Qwan Tattabara

Daga Ja'ad ya ce: naji Alsa'ib Bn Yazin yana cewa: Yakumbo na ta tafi dani wajem Manzon Allah SAW sai ta ce: "Ya Manzon Allah, Lallai Xan yaruwata yana jin jiki, sai ya shafi kaina kuma yayi mun Addu'a da Albarka, sannan yayi Alwala, Sai na sha Ruwan Alwalar tasa, sannan na ta shi bayansa, sai naga Hatimin Annabta a tsakanin kafaxunsa, kamar Qwan Tattabara"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Sa'ib yana bada labari cewa Yakumbonsa ta tafi dashi zuwa Manzon SAW, sai ta bawa Manzon Allah labarin cewa Xan yaruwata yana jin jiki, sai ya shafi kaina kuma yayi mun Addu'a da Albarka, sannan yayi Alwala, Sai na sha Ruwan Alwalar tasa, sannan na ta shi bayansa, sai naga Hatimin Annabta a tsakanin kafaxunsa, kamar Qwan Tattabara

التصنيفات

Abubuwan da Annabi ya kevanta da su