Duk wanda Ya so Hassan da Husaini to haqiqa ya so ni, kuma duk wanda yaqi su to haqiqa ya qini

Duk wanda Ya so Hassan da Husaini to haqiqa ya so ni, kuma duk wanda yaqi su to haqiqa ya qini

Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Duk wanda Ya so Hassan da Husaini to haqiqa ya so ni, kuma duk wanda yaqi su to haqiqa ya qini"

[Ingantacce ne] [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi]

الشرح

Duk wanda yaso hasan da Husain jikokin Manzon Allah SAW to haqiqa yaso manzon Allah SAW kuma duk wanda yake qins to haqiqa yana qin Manzon Allah SAW kuma wannan Dalili ne da yake nuna Matsayinsu

التصنيفات

Haqqoqin Ahlulbaiti