إعدادات العرض
Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a cikin Al-janna"
Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a cikin Al-janna"
An rawaito daga Barra'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a cikin Al-janna"
[Ingantacce ne] [Buhari ne ya rawaito shi]
الترجمة
العربية Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Türkçe اردو 中文 हिन्दी Tagalogالشرح
Ibrahim ya Mutu Xan Manzon Allah SAW wanda Mariya Al-qibxiyya ta haifa, kuma yana Xan wata sha takwas, sai Manzon Allah SAW ya bada labarin cewa Allah SWT ya tanadar masa waxanda zasu shayar da shi har su cika shayar da shi a cikin Aljanna