Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma ka shiryar da shi

Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma ka shiryar da shi

Daga Abdulrahman Bin Abi Umairah kuma ya kasance daga cikin sahabban Manzon Allah SAW daga Annabi SAW cewa shi ya ce da Mu'awiya: "Ya Ubangiji kasanya shi Shiyayye kuma maishiryarwa kuma ka shiryar da shi"

[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

الشرح

Manzon Allah SAW yayi Addu'a ga Mu'awiya Bn Abu Sufyan cewa Allah ya sanya shi Mai nuni zuwa Alkairi kuma ya sanya shi shiryayye akankin kansa, kuma Mutane su shiryu da shi

التصنيفات

Falalar Sahabbai -Amincin Allah a gare su-