ya ci abinci to kar ya goge hannunsa

ya ci abinci to kar ya goge hannunsa

An rawaito daga Umar Bn Khattab –Allah ya yarda das hi- Cewa shi ya shawarci Mutane game da Barin Mace, sai Mugira Bn Shu’aba hya ce masa: “Na na ga Manzon SAW naga yayi Hukunci da Bawa ko Baiwa, sai yace: to kazoo mun da wanda zai maka Shaid, sai Muhammad Bn Maslama yayi masa”

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Wata Mata ta haifi Yaro a Mace kafin lokacin Haihuwar bayan anyi mata wani ta’addanci, kuma ya kasance yana daga cikin Adalcin Khalifa Umar Bn Khattab –Allah ya yarda das hi- yana Shawartar Sahabbai da Malamansu cikin abubuwan sad a hukun hukuncen sa, lokacin da Mace tayi barin Wanda bai cika ba Matacce, sai hukuncin Diyyar wannan ya shige masa duhu, sai ya shawarci sahabbai –Allah ya yarda das u- cikin hakan sai Mugira Bn shu’aba ya bashi labarin cewa yaga Manzon Allah yayi Hukunci da Diyyar Bawa ko baiwa da a Matsayin Diyyar Barin, sai Umar ya so ya tabbatar da wannan Hukuncin, wanda hakan zai zamanto Shari’a ne har ranar Al-kiyama, sai ya nemi wa zai karfafafi Maganar Mugira kan ya zo da shaida akan gaskiyar fadinsa da kuma ingancin abunda ya rawaito, sai Muhammad Bn Maslama Al-ansari yi yi masa Shaida kan gaskiyar abunda ya ce –Allah ya yarda da su baki daya

التصنيفات

Diyya