Baya tare da mu wabda duk baya jin tausayin Qaramin mu, kuma bai san girman Babbanmu ba

Baya tare da mu wabda duk baya jin tausayin Qaramin mu, kuma bai san girman Babbanmu ba

Daga Abdullahi Bn Amr Bn Al-as -Allah ya yarda da su- "Baya tare da mu wabda duk baya jin tausayin Qaramin mu, kuma bai san girman Babbanmu ba"

[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Faxakarwa da Wa’azozi