إعدادات العرض
ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI
ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI
1- Dukkan ayyuka basa yi yiwuwa sai da niyyoyi, kuma kowanne mutum yana da ladan abin da ya niyyata ne
2- Lallai halal a bayyane yake kuma haram ma a bayyane yake
5- Imanin ɗayanku ba zai cika ba har sai son zuciyarsa ya kasance mai bi ga abin da na zo da shi
8- Shin ba na ba ku labarin mafi girman zunubai ba?
9- Manyan zanubai su ne: Yi wa Allah shirka, da saɓawa iyaye, da kashe rai, rantsuwa mai dulmiyarwa
10- ((Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa
12- Allah Zai shigar da shi Aljanna akan aikin da yake akansa
15- Aljanna ita ce mafi kusa daga dayanku daga igiyar takalminsa, wuta ma tamkar hakan
16- An kewaye wuta da sha'awowi, kuma an kewaye Aljanna da abubuwa ki
17- Idan musulmai biyu suka haɗu da takubbansu, to, wanda ya kashe da wanda aka kashe suna cikin wuta
18- Lallai halal a bayyane yake kuma haram ma a bayyane yake
19- Allah ba Ya duba zuwa surorinku da dukiyoyinku, sai dai Yana duba zuwa zukatanku da ayyukanku
24- Ban bar wata fitina a baya na ba mafi cutar da Maza kamar mata ba
47- Duk al'ummata an yafe musu sai masu bayyanarwa
48- Lallai kada ɗayanku ya mutu sai yana kyautatawa Allah zato
50- Lallai ni ina jiye muku tsoro a baya na, abinda za'a buɗe muku na ƙawar duniya da adonta
58- Ka kasance a duniya kamar kai baƙo ne ko mai ƙetare hanya
80- Alkiyama ba za ta tsaya ba har sai mutum ya wuce wani kabari sai ya ce: Ina ma dai ni ne a wurin nan
81- Za’a zo da mtuwa kamar siffar farin rago da sirkin baki
82- Wutarku wani yankine daga yanki saba'in daga wutar Jahannama
83- Kada ku nemi ilimi dan ku yi wa malamai alfahari da shi, ko ku yi musu da wawaye da shi
84- Allah Ya buga wani misali hanya ce madaidaiciya
87- Za'a kirga a binda suka ha'inceka suka saba maka suka yi maka karya, da kuma ukubar da ka yi musu
88- {Sannan lallai wallahi za a tambayeku a wannan yinin game da ni'ima}
96- Ni manzon Allah ne zuwa gare ku, cewa Allah ya ƙaunace ku kamar yadda kuka ƙaunace shi a cikinsa
