إعدادات العرض
ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI - الصفحة 2
ABUBUWA MASU TAUSASA ZUKATA DA WA'AZOZI - الصفحة 2
2- Shin ana taimakonku ne ko ana azurtaku sai saboda raunananku
9- Ya Allah babu wata rayuwa sai rayuwar lahira, ka gafartawa Mutanen Madina da waɗanda suka yi hijira
18- Ka guji duniya sai Allah Ya so ka, ka guji abin da ke hannun mutane sai mutane su so ka
34- Lallai a cikin aljanna akwai wata kasuwar da 'yan aljanna suke zuwanta kowacce Jumu'a
55- "Lallai 'Yan Al-janna suna ganin Dakunan a cikin Al-Jannah kamar yadda kuke ganin Taurari a Sama"
60- Ni'imomi biyu ana yi wa da yawa daga mutane kamunga a cikinsu: Lafiya da rarar lokaci
63- Lallai kana da abin da ka yi burin da kwatankwacin sa tare da shi
69- Ku yi mini caffa akan kada ku taranya wani da Allah (a bauta), kada ku yi sata, kada ku yi zina
70- Musulunci ya fara yana baƙo, kuma zai dawo baƙo, aljanna ta tabbata ga baƙi
71- Na haneku da ƙananan zunibai
