إعدادات العرض
"Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu abunda ya ragu a cikinta sai cinyarta sai ya ce: Dukkanta ya ragu sai Cinyarta"
"Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu abunda ya ragu a cikinta sai cinyarta sai ya ce: Dukkanta ya ragu sai Cinyarta"
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- cewa su sun yanka wata Akuya sai Annabi ya ce: "Mai ya ragu daga cikinta? -ai Akuya sai ta ce: babu abunda ya ragu a cikinta sai cinyarta sai ya ce: Dukkanta ya ragu sai Cinyarta"
[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी Tiếng Việt Kurdîالشرح
Annabi -tsia da amincin Allah a gare shi- ya yanka wata Akuya sai sukai sadaka da ita basu rage komai ba sai Cinyarta, sai Annabi ya ce da ita: Akuyar ladanta yana nan a wajen Allah Madaukakin sarki- zamu same shi a Lahira; saboda shi aka bayar sadaka, amma abun da ba'a yi Sadakar da shi ba bai wanzu ba a hakika.