Babu Wani Musulmi da 'Yayansa Uku zasu Rasu waxanda basu Balaga ba sai Allah ya shigar da shi Al-janna saboda falalar rahamarsa gare su

Babu Wani Musulmi da 'Yayansa Uku zasu Rasu waxanda basu Balaga ba sai Allah ya shigar da shi Al-janna saboda falalar rahamarsa gare su

Daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Babu Wani Musulmi da 'Yayansa Uku zasu Rasu waxanda basu Balaga ba sai Allah ya shigar da shi Al-janna saboda falalar rahamarsa gare su"

[Ingantacce ne] [Buhari ne ya rawaito shi]

الشرح

Babu Wani Musulmi da 'Yayansa Uku zasu Rasu waxanda basu Balaga ba sai sun zamanto sanadiyyar shigarsa Al-janna

التصنيفات

Sifar Al-janna da Wuta