Na tambayi Manzon Allah SAW game da kallon da babu shirisai ya ce: ka kautar da ganinka

Na tambayi Manzon Allah SAW game da kallon da babu shirisai ya ce: ka kautar da ganinka

An rawaito daga Jabir -Allah ya yarda da shi- ya ce:"Na tambayi Manzon Allah SAW game da kallon da babu shirisai ya ce: ka kautar da ganinka"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Tsarkake Zuciyoyi