Saihan da Jihan da Furat da Nil baki xayan su kogunan Al-janna ne

Saihan da Jihan da Furat da Nil baki xayan su kogunan Al-janna ne

Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: "Saihan da Jihan da Furat da Nil baki xayan su kogunan Al-janna ne"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

RAYUWAR LAHIRA, SIFFOFIN ALJANNA DA WUTA