إعدادات العرض
Lallai Allah Madaukakin Sarki yayi mun wahayi cewa ku Kaskantar da kanku, ha yadda babu wani da zai yi alunci kan wani, kuma kada daya ya yi fariya akan wani
Lallai Allah Madaukakin Sarki yayi mun wahayi cewa ku Kaskantar da kanku, ha yadda babu wani da zai yi alunci kan wani, kuma kada daya ya yi fariya akan wani
An karbo daga Iyadh bn Himar -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- "Lallai Allah Madaukakin Sarki yayi mun wahayi cewa ku Kaskantar da kanku, ha yadda babu wani da zai yi alunci kan wani, kuma kada daya ya yi fariya akan wani"
[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी Tiếng Việt Kurdîالشرح
Kaskantar da kai anyi Umar da shi, kuma Dabi'a ce Babba kuma tana daga cikin Halayen Muminai, Allah Madaukaki yayi wahayi zzuwa Manzonsa Muhammad -Amincin Allah a gare shi- kuma wannan shi ne Dalili kan Muhimmancinsa da kuma kula da shi; saboda duk wanda ya Kaskantar da kansa to zai risina kuma ya mika wuya ga umarnin Allah Madaukaki sai ya aikata su, kuma abubuwan da ya hana sai ya nisance su, kuma ya kaskantar da kansa tsakaninsa da Mutane kuma cikin wannan Hadisin akwai hani ga barin Fariya da kece raini da Ayyuka ko kuma Darajoji ta Hanyar Fariya da daka kai ga Mutane