An tambayi Annabi game da abu mafi yawa da yake shigar da Mutane" Al-janna? ya ce: Tsoron Allah da kyawawan Halaye, kuma aka tambaye shi game da abu mafi yawa da yake jefa Mutane wuta sai ya ce Baki da Farjin su"

An karbo daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- An tambayi Annabi game da abu mafi yawa da yake shigar da Mutane" Al-janna? ya ce: Tsoron Allah da kyawawan Halaye, kuma aka tambaye shi game da abu mafi yawa da yake jefa Mutane wuta sai ya ce Baki da Farjin su"

[Sanadi nsa Hasan ne] [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

الشرح

Mafi yawan Dalilan da suke shigar da Mutum Al-jannah sune tsoron Allah da kyawawan Dabi'u da tsoron Allah ta hanyar nisantar abubuwan da ya Haramta baki dayan su, da kuma kyawawan dabi'u ga Halitta kuma mafi karancinsa barin cuta da su, kuma mafi girmansu kyautatawa ga wanda ya Munanana masa. kuma mafi yawan abubuwan da suke shigar da Mutane wuta shi Babi da kuma Farji; saboda Mutum Mafi yawa ta hanyasu yake fadawa cikin sabon Allah da kuma batawa da Mutane.

التصنيفات

Kyawawan Halaye, Zargin Savo