Dukkan 'ya'yan Adam kuskure ne, kuma mafifitan masu zunubi su ne masu tuba

Dukkan 'ya'yan Adam kuskure ne, kuma mafifitan masu zunubi su ne masu tuba

Daga Anas bin Malik, yardar Allah ta tabbata a gare shi, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Dukkan 'ya'yan Adam kuskure ne, kuma mafifitan masu zunubi su ne masu tuba."

[Hasan ne] [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi]

الشرح

Mutum bashi da yanci daga zunubi, saboda ya karya lagwansa, kuma baya yin biyayya ga maigidansa cikin aikata abinda ya kira shi, da barin abin da ya hana, amma Madaukaki ya bude kofa ga bayinsa, kuma ya fada cewa mafifitan masu zunubi sune wadanda suka yawaita tuba.

التصنيفات

Tuba