Mai wuce wa ta gaban masallaci da ya san abin da ke kan shi na zunubi, to ya tsaya arba'in shi ne mafi alkhairi da ya wuce ta gaban mai sallah

Mai wuce wa ta gaban masallaci da ya san abin da ke kan shi na zunubi, to ya tsaya arba'in shi ne mafi alkhairi da ya wuce ta gaban mai sallah

Daga Abu Juhaim Dan Alharis Dan Simmah mutumin Madina - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi: Mai wuce wa ta gaban masallaci da ya san abin da ke kan shi nazunubi, to ya tsaya arba'in shi ne mafi alkhairi da ya wuce ta gaban mai sallah

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Mai yin sallan a gaban Ubangijinsa yake yana ganawa da shi, idan wani ya wuce ta gabasnsa to ya yanke wannan ganawar kuma ya rikita masa sallarsa,don haka zunubin wanda ya janyo matsala cikin sallar mai salla ya zama babba Don haka shari'a ta bayyana cewar da ya san abin da ke kansa na zunubi a dalilin waucewarsa ta gaban masallaci,da ya gwammace ya tsaya cak har lokaci mai tsawo da a ce ya wuce ta gaban mai sallah, gujewa hakan ya zama tilas

التصنيفات

Sunnonin Sallah