Mafi Al-kairin Majalisai mafi Yalwarsu

Mafi Al-kairin Majalisai mafi Yalwarsu

Daga Abu Sa'id Al-Khudri ya ce: naji Manzon Allah SAW yana cewa: "Mafi Al-kairin Majalisai mafi Yalwarsu"

[Ingantacce ne] [Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Ladaban Ziyara da neman Izini