إعدادات العرض
Idan bawa ya yi wa ubangijinsa nasiha da kyakkyawar addu’a ga Allah, to za a ba shi lada biyu
Idan bawa ya yi wa ubangijinsa nasiha da kyakkyawar addu’a ga Allah, to za a ba shi lada biyu
Daga Ibn Umar - Allah ya yarda da su - ta hanyar isnadi: “Idan bawa ya yi wa ubangijinsa nasiha da kyakkyawar addu’a ga Allah, to za a ba shi lada biyu”. Daga Abu Musa al-Ash'ari - yardar Allah ta tabbata a gare shi - tare da isnadi mai yaduwa: "Sarkin da ya inganta bautar Ubangijinsa kuma yake kaiwa ga maigidansa wanda yake da hakki, nasiha da biyayya, yana da lada biyu."
[Ingantacce ne] [Buhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin sa]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी ئۇيغۇرچەالشرح
Idan bawa ya aikata abin da ake nema daga ubangijinsa wajen yi masa hidima, da yi masa da'a da kyautatawa da ba shi shawara da tsayawa kan hakkin Allah - Madaukaki - daga aikata abin da Allah ya wajabta a kansa da nisantar abin da ya hana shi, to, za a ba shi lada sau biyu a ranar tashin kiyama. Saboda an damka masa wasu lamura guda biyu: Na farko hakkin maigida ne, idan kuwa ya yi na maigidan nasa, to za a ba shi lada. Na biyu: ladar yin biyayya ga Ubangijinsa, don haka idan bawa ya yi biyayya ga Ubangijinsa, zai samu lada.التصنيفات
Falalar Ayyuka na qwarai