Mafi alherin sahabbai a wurin Allah Madaukakin Sarki shi ne mafi alherin abokansu, kuma mafificin makwabta a wurin Allah Madaukakin Sarki shi ne mafi alherin makwabtansu.

Mafi alherin sahabbai a wurin Allah Madaukakin Sarki shi ne mafi alherin abokansu, kuma mafificin makwabta a wurin Allah Madaukakin Sarki shi ne mafi alherin makwabtansu.

Daga Abdullah bn Amr - Allah ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Mafi alherin sahabbai tare da Allah Madaukakin Sarki shi ne mafificinsu ga abokinsa, kuma mafificin makwabta a wurin Allah Madaukakin Sarki shi ne mafificinsu ga makwabcinsa".

[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi]

الشرح

Mafi Alkairin Abokai Matsayi da Lada a wajen Allah mafi anfanarwarsu ga abokinsa, kuma haka mafi Al-kairin Makwabta a wajen Allah su ne mafi anfanar da Makwabtansu

التصنيفات

Kyawawan Halaye