"Kuna da rakuma dari bakwai tare da su ranar tashin kiyama, dukkansu an yi musu dinki

"Kuna da rakuma dari bakwai tare da su ranar tashin kiyama, dukkansu an yi musu dinki

An rawaito daga Abu Mas'ud -Allah ya yarda da shi- ya ce: wani Mutum ya zo wajen Manzon Allah SAW da Taguwarsa Mai yankakken Kunne, sai ya ce: wannan na bada ita sabida Allah, sai Manzon Allah SAW ya ce: "Kana da Taguwa Dari Bakwai a ranar Al-kiyama dukkansu da linzami"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Sadakar Taxawwu'i, Hukunce Hukunce da Mas'alolin Jahadi