Lallai cewa Annabi anyi masa likafani a cikin kaya farare na Yaman, kuma babu Riga ko Rawani

Lallai cewa Annabi anyi masa likafani a cikin kaya farare na Yaman, kuma babu Riga ko Rawani

Daga Nana Aisha: "allai cewa Annabi anyi masa likafani a cikin kaya farare na Yaman, kuma babu Riga ko Rawani"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Nana Aisha tana bada labari dangane likkafanin Annabi da launinsa da Adadinsa, sabida an nannade shi a cikin lifafa uku farare wadanda akayi su daga Yeman, kuma babu riga a ciki ko kuma Rawani; kuma karin kaya shi ne sutura kuma suturar Mamaci tafi ta rayayy kuma tafi bukatar kulawa.

التصنيفات

Jana'iza