To idan kunki hanuwa to kubawa Hanya hakkinta, suka ce: Maye hakkinta? ya ce: Runtse ido, da kawar da cuta, da Amsa Sallama, da Umarni da kyakkyawa, da kuma hani da Mummuna

To idan kunki hanuwa to kubawa Hanya hakkinta, suka ce: Maye hakkinta? ya ce: Runtse ido, da kawar da cuta, da Amsa Sallama, da Umarni da kyakkyawa, da kuma hani da Mummuna

An karbo daga Abu Sa'id Al-Khudri- Allah ya yarda da shi- daga Annabi: Na haneku da zzaman kan Hanyoyi" Sai suka ce Ya manzon Allah, bamu da yadda zamuyi sai Munzauna a Majalisanmu saboda muna hira a cikinsu.sai ya ce: "To idan kunki hanuwa to kubawa Hanya hakkinta, suka ce: Maye" hakkinta? ya ce: Runtse ido, da kawar da cuta, da Amsa Sallama, da Umarni da kyakkyawa, da kuma hani da Mummun"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Annabi ya tsai karwatar da Sahabbansa daga zama a kan Hanyoyi, sai suka ce: babu makawa kuwa ga barisa, sai ya ce: idan kunki babu makawa zasu zauna to ya wajaba akanku ku bawa Hanya hakkinta, sai ya basu labari da shi: to su runtse Idanuwansa ga barin kallon Mata da suke wucewa ta gabansu kuma su kaucewa cutar da Masu wucewa da magana ko da aiki, kuma su rika mayar da Sallama ga duk wanda ya wuce su, kuma su rika umarni da kyakkyawan Aiki da hani da Mummuna idan suka ganshi a gaban su wanda ya wajaba ayi Inkarinsa.

التصنيفات

Ladaban Hanya da kuma Kasuwa