إعدادات العرض
Duk wanda ya yi girman kai a cikin Zuciyarsa, kuma yake takama a Tafiyarsa, zai gamu da Allah yana fushi da shi
Duk wanda ya yi girman kai a cikin Zuciyarsa, kuma yake takama a Tafiyarsa, zai gamu da Allah yana fushi da shi
Daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Duk wanda ya yi girman kai a cikin Zuciyarsa, kuma yake takama a Tafiyarsa, zai gamu da Allah yana fushi da shi"
[Ingantacce ne] [Al-Hakim Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी Tiếng Việt සිංහල Kurdîالشرح
Hadisin yana nuna Zargin girman kai da kuma daga kai, kuma wannan daga kan a tafiya ne ya Takama a cikinta, a cikin Tufafinsa da kuma Maganganun su, kuma a cikin kowane Al-amarinsa, kuma duk wanda ya Kasance wannan ne halinsa don girman kan yana kudurcewa a cikin ransa cewa shi Babba ne to ya cancanci a girmama shi sama da yadda wani ya cancanta to cewa shi Allah zai jefa shi cikin Wuta a ranar Al-kiyama kuma yana fushi da shiالتصنيفات
Munanan Halaye