إعدادات العرض
Munanan Halaye
Munanan Halaye
1- Shin ba na ba ku labarin mafi girman zunubai ba?
2- ((Ku nisanci abubuwa bakwai masu halakarwa
3- Na haneku da zato; domin cewa zato shi ne mafi karyar zance
4- Annamimi ba zai shiga aljanna ba
5- Lallai mafi ƙiyayyar mutane a wurin Allah (shi ne) mai taurin kai mai tsananin husuma
6- Lalle Allah Yana jinkirtawa azzalumi, har idan ya kama shi ba zai taɓa kufcewa ba
8- Mun kasance a wurin Umar, sai ya ce: An hana mu ƙaƙale
12- Zagin musulmi fasiƙanci ne, kuma yaƙarsa kafirci ne
18- Shin kun san waye muflis (wanda aka yi wa wasoso)?
24- Kada wani mutum ya kalli al'aurar wani mutum, ko mace ta kalli al'aurar wata mace
25- Wanda ya yi mini karya da gangan to ya tanadi masaukinsa a wuta
41- Lallai masu yawaita tsinuwa ba sa zama masu shaida ko masu ceto a ranar alƙiyama